iqna

IQNA

Malamin Jami’ar New York A Zantawarsa Da IQNA:
Tehran (IQNA) fitaccen malamin siyasar kasa da kasa na jami’ar New York a kasar Amurka farfesa Phillis Steven Jr ya bayyana cewa, za a ci gaba da ganin ayyukan dabanci da ke cikin siyasar Trump.
Lambar Labari: 3485443    Ranar Watsawa : 2020/12/09