iqna

IQNA

hankali
New York (IQNA) A cikin wata sanarwa da kwamitin sulhun ya fitar ya yi kira da a kawo karshen ayyukan ta'addancin da Isra'ila ke yi a gabar yammacin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3489393    Ranar Watsawa : 2023/06/29

Tehran (IQNA) Dan tseren keken Faransa da Morocco wanda zai je aikin Hajji a keke ya shiga Turkiyya ne a kan hanyarsa.
Lambar Labari: 3489191    Ranar Watsawa : 2023/05/23

Tehran (IQNA) Aikewa da wasiku na nuna kyama zuwa wasu masallatai biyu a birnin Landan ya damu musulmin kasar. Rundunar ‘yan sandan Burtaniya na ci gaba da gudanar da bincike kan lamarin.
Lambar Labari: 3488680    Ranar Watsawa : 2023/02/18

Tehran (IQNA) Masallacin Habib Najar wanda shi ne masallaci mafi dadewa a yankin Anatoliya kuma ya samo asali ne tun farkon tarihin Musulunci, ya ruguje gaba daya a girgizar kasar da ta afku a makon jiya.
Lambar Labari: 3488648    Ranar Watsawa : 2023/02/12

Ana iya gane ƙa’idodin halayen Annabi Muhammad (SAW) waɗanda ke bayyana wani ɓangare na halayensa  Daga cikin su, ka'idodin halayensa guda 6 suna da mahimmanci kuma mahimmanci.
Lambar Labari: 3487989    Ranar Watsawa : 2022/10/10

Tehran (IQNA) Wata kungiyar agaji ta Musulunci a Burtaniya na kokarin kafa wani sabon tarihi a duniya wajen bayar da gudummawar jini mafi yawa a rana guda.
Lambar Labari: 3487750    Ranar Watsawa : 2022/08/26

Duk da girman matsayin da yake da shi, kimiyya kadai ba ta isa ta ci gaban dan Adam ba, amma kimiyya na bukatar dalili don samar da tsarin rayuwar dan Adam.
Lambar Labari: 3487668    Ranar Watsawa : 2022/08/10

Tehran (IQNA) Fatemeh Peyman, wadda aka zaba a matsayin mace musulma ta farko da ta fara saka hijabi a majalisar dattawan Australia, ta ce ke son sanya hijabi ya zama ruwan dare a kasar.
Lambar Labari: 3487449    Ranar Watsawa : 2022/06/21

Tehran (IQNA) Al-Azhar ta bayyana matakin da wata makaranta a kasar Spain ta dauka na haramta wa wata daliba musulma sanya hijabi a makaranta da cewa nuna wariya ne mai hadari a cikin zamantakewar al'umma.
Lambar Labari: 3486519    Ranar Watsawa : 2021/11/06

Tehran (IQNA) darasin falsafar musulnci da cibiyar musulunci a birnin  Johannesburg ta gabatar ta hanyar yanar gizo a  cikin wata Ramadan ya samu babbar karbuwa.
Lambar Labari: 3484848    Ranar Watsawa : 2020/05/29

Miliyoyin mutane ne suka fito domin nunaa rashin amincewa da ayyukan barna da sunan zanga-zangar korafi.
Lambar Labari: 3484273    Ranar Watsawa : 2019/11/26

Bangaren kasa da kasa, shugaba Rauhani na Iran ya aike da sakonnin taya murnar kammala azumin watan ramadan zuwa ga shugabannin kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3482756    Ranar Watsawa : 2018/06/14

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta nakasassu da kuma masu bukata ta musamman a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482448    Ranar Watsawa : 2018/03/03

Bangaren kasa da kasa, an bullo da wata sabuwar hanyar sadarwa ta yanar gizo da nufin yaki da tsattsauran ra’ayin addini a kasar Kenya.
Lambar Labari: 3481403    Ranar Watsawa : 2017/04/13

Bangaren kasa da kasa, Iran za ta dauki nauyin bakuncin wani taro na bunkasa al'adu tsakaninta da kasashen larabawa wanda za a bude Tehran an rufe shi mashhad.
Lambar Labari: 3481130    Ranar Watsawa : 2017/01/13

Bangaren kasa da kasa, kamfanin zirga-zirgar jiragen kasa na kasar Iraki ya mayar da hankali wajen kwasar masu ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) zuwa Karbala.
Lambar Labari: 3480951    Ranar Watsawa : 2016/11/18