Tehran (IQNA) A yayin da take jaddada nasarorin da aka samu a shirye-shiryen tsaro na musamman na Ashura na bana a biranen Bagadaza, Karbala, Najaf Ashraf, da Kazmin, hukumomin Iraki sun sanar da cewa: A shekaran jiya maziyarta miliyan shida ne suka halarci Ashura a Karbala, yayin da maziyarta miliyan biyu suka halarci hubbaren Kazimain da ke Kazimain.
Lambar Labari: 3487670 Ranar Watsawa : 2022/08/11
Tehran (IQNA) kwamitin kula da hubbaren Imam Hussain ya sanar da cewa halartar maziyarta Imam Husaini (a.s.) a Karbala domin tarukan Tasu'a da Ashura ba a taba ganin irinsa ba tun daga shekara ta 2003.
Lambar Labari: 3487654 Ranar Watsawa : 2022/08/08
Tehran (IQNA) A jajibirin watan Muharram rundunar ‘yan sandan Karbala ta sanar da kafa karin kyamarori sama da 1000 a kofofin shiga da fita na Karbala da ciki da kuma kewayen wuraren ibada na alfarma domin tabbatar da tsaron mahajjata.
Lambar Labari: 3487550 Ranar Watsawa : 2022/07/15
Tehran (IQNA) hukumar lafiya ta duniya ta bayyana cewa birnin Madina mai alfarma yana daga cikin birane mafi lafiya a duniya.
Lambar Labari: 3485598 Ranar Watsawa : 2021/01/28