iqna

IQNA

kwallon kafa
Paris (IQNA) Kwamitin ladabtarwa na hukumar kwallon kafa na kasar Faransa ya dakatar da dan wasan kwallon kafa r Aljeriya da ke wasa a Faransa saboda nuna goyon baya ga al’ummar Palastinu.
Lambar Labari: 3490046    Ranar Watsawa : 2023/10/27

Kulob din Bayern Munich na Jamus ya gudanar da bincike a cikin makon nan bayan da Nasir Mezrawi ya goyi bayan Falasdinu sakamakon munanan hare-haren da gwamnatin Sahayoniya ta kai.
Lambar Labari: 3490013    Ranar Watsawa : 2023/10/21

Makkah (IQNA) Tauraron dan kwallon kafa r kasar Faransa mai suna Karim Benzema a kungiyar Ittihad ta kasar Saudiyya ya ja hankalin masoyansa inda ya buga wani faifan bidiyo a masallacin Harami a lokacin da yake gudanar da aikin Umrah.
Lambar Labari: 3489605    Ranar Watsawa : 2023/08/07

Riyadh (IQNA) A karon farko a tarihin kasar Saudiyya, a lokacin gudanar harkokin masu alaka da gasar cin kofin duniya ta hukumar kwallon kafa ta duniya, an buga taken Isra'ila a birnin Riyadh.
Lambar Labari: 3489459    Ranar Watsawa : 2023/07/12

Tehran (IQNA) Alkaliyar wasan kwallon kafa ta farko a Ingila wadda ta lullube kanta ta samu lambar yabo ta Daular Burtaniya.
Lambar Labari: 3488425    Ranar Watsawa : 2022/12/31

Kamfanin Fintech na Jamus Caiz Development yana gina manhaja ta dijital da ke bisa tsari na  Sharia da blockchain wanda aka tsara don ƙirƙirar damar samun kuɗin shiga  ga miliyoyin mutane a ƙasashe masu tasowa.
Lambar Labari: 3488127    Ranar Watsawa : 2022/11/05

Tehran (IQNA) Tsohon dan kwallon Kamaru Patrick Ambuma ya Musulunta a wani masallaci da ke daya daga cikin garuruwan kasar. Ya zabi sunan Musulunci "Abdul Jalil".
Lambar Labari: 3487291    Ranar Watsawa : 2022/05/14

Tehran (IQNA) sakamkon wani bincike da masana suka gudanar ya nuna yadda ake nuna wa musulmi banbanci a harkar kwallon kafa a Burtaniya.
Lambar Labari: 3485663    Ranar Watsawa : 2021/02/17