darussa - Shafi 2

IQNA

Tehran (IQNA) A ci gaba da kokarin da ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta yi na fadada ilimin kur'ani, a jiya a masallacin Al-Hussein da ke birnin Alkahira an gudanar da taron karatun kur'ani mai tsarki tare da halartar fitattun mahardata na kasar Masar.
Lambar Labari: 3487678    Ranar Watsawa : 2022/08/12

Tehran (IQNA) littafin In My Mosque yana daga cikin littafan da aka fi yin cinikinsu ta hanyar cinikayya a yanar gizo a shagon Amazon.
Lambar Labari: 3485672    Ranar Watsawa : 2021/02/20

Shugaban kasar Masar Abdulfattah Al-sisi ya bayar da umarni cire ayoyin kur’ani da hadisan ma’aiki (SAW) a cikin wasu darussa guda biyu a makarantu.
Lambar Labari: 3485665    Ranar Watsawa : 2021/02/18