iqna

IQNA

makiya
Shugaban Ansarullah ta Yaman:
IQNA - Sayyid Abdolmalek Badr al-Din al-Houthi ya ce: Yana daga cikin maslahar al'ummar musulmi su tsaya tare da Palastinu da kuma tunkarar abokan gaba.
Lambar Labari: 3490494    Ranar Watsawa : 2024/01/18

Beirut (IQNA) Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa: Idan har gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta fadada hare-harenta, to za a mayar da martani sau biyu, kuma mun tabbatar wa yahudawan sahyoniya cewa mu maza ne a fagen fama, kuma ba za mu taba kasawa ba, da barazanar Isra'ila da Amurka, da kuma barazanar kasa da kasa, ba su da wani tasiri a kanmu."
Lambar Labari: 3490360    Ranar Watsawa : 2023/12/25

Gaza (IQNA) An ceto wata Bafalasdiniya da ta samu rauni daga baraguzan ginin gidajen Khan Yunis da ke kudancin zirin Gaza, rike da kwafin kur’ani a hannunta ba ta saki ba.
Lambar Labari: 3490010    Ranar Watsawa : 2023/10/20

Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah a wata hira da  IQNA:
Beirut (IQNA) Sheikh Naeem Qasim ya ci gaba da cewa: Ba zai yiwu a yi mu'amala da gwamnatin sahyoniya ba sai ta hanyar tsayin daka, kuma karfafa tsayin daka kan Musulunci zai haifar da gagarumin sauyi a yankin.
Lambar Labari: 3489984    Ranar Watsawa : 2023/10/16

Gaza (IQNA) Babban kwamandan Birged Al-Qassam, reshen soja na Hamas, a lokacin da yake sanar da fara kai farmakin " guguwar Al-Aqsa" kan yahudawan sahyuniya, ya bayyana cewa, lokacin tawayen mamaya ya kare. Kafofin yada labaran Falasdinu sun kuma sanar da cewa mayakan bataliyar Al-Qassam sun samu damar shiga hedikwatar 'yan sandan Sdirot tare da kwace shi.
Lambar Labari: 3489935    Ranar Watsawa : 2023/10/07

Molawi Salami ya ce:
Tehran (IQNA) Wakilin majalisar kwararru ya dauki jagorancin rabe-raben kasar Sudan ta Kudu da kuma na yankin Kurdistan na kasar Iraki a matsayin matakin da yahudawan sahyoniyawan suka dauka yana mai cewa: Suna kokarin yage kasashen musulmi ne da kuma raba kan kasashen musulmi bisa dalilai na karya da ba su da tushe balle makama.
Lambar Labari: 3489893    Ranar Watsawa : 2023/09/29

Fitattun Mutane A cikin Kur'ani / 48
Tehran (IQNA) Daga lokacin da annabawa suka zo cikin mutane bisa umarnin Allah na shiryar da mutane, har zuwa yau kungiyoyi da dama suna adawa da annabawa da addini kuma sun yi abubuwa daban-daban don nuna adawarsu. A cikin Alkur’ani mai girma muna iya ganin makomar daya daga cikin masu adawa da addini.
Lambar Labari: 3489849    Ranar Watsawa : 2023/09/20

Beirut (IQNA) A cikin wata sanarwa da kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta fitar ta yi gargadi kan yunkurin da gwamnatin sahyoniyawan ke yi a yankin kauyen Al-Ghajar da ke kan iyakar kasar da Palastinu da ta mamaye.
Lambar Labari: 3489427    Ranar Watsawa : 2023/07/06

Me Kur'ani Ke Cewa (49) 
Zabar tafarkin imani yana da wahalhalu, daya daga cikinsu shi ne yin hakuri da kiyayyar masu mugun nufi. Yayin da yake gargadi game da manufar makiya , Alkur'ani ya ba da maganin ha'incin makiya .
Lambar Labari: 3488988    Ranar Watsawa : 2023/04/16

Fitattun mutane A Cikin Kur’ani (24)
Sayyidina Musa (a.s) shi ne mafi girman Annabin Bani Isra’ila; Annabin da ya ceci Isra’ilawa daga mulkin Fir’auna da Fir’auna, ko da yake da rabon da Allah ya ƙaddara, Musa ya girma a gidan Fir’auna.
Lambar Labari: 3488427    Ranar Watsawa : 2022/12/31

Tehran (IQNA) Kakakin kungiyar Hamas a birnin Kudus ya yi kira da a gudanar da babban taron al'ummar Palasdinu a masallacin Al-Aqsa domin dakile makircin mahara a lokacin bukukuwan Hanukkah na Yahudawa.
Lambar Labari: 3488345    Ranar Watsawa : 2022/12/16

Shugabannin 'yan adawa a Sudan:
Tehran (IQNA) Shugabannin 'yan adawa a Sudan sun yi Allah wadai tare da jaddada kalaman shugaban majalisar mulkin kasar na cewa alakar da ke tsakanin Khartoum da Tel Aviv a matsayin sulhu, wadannan kalamai ba sa bayyana ra'ayin al'ummar Sudan saboda makiya yahudawan sahyoniya barazana ce ga hadin kan Sudan da kuma tsaron yankin.
Lambar Labari: 3487920    Ranar Watsawa : 2022/09/27

Rayuwar zamantakewa tare da Sayyid al-Shohada (AS) / 4
Imam Hussain (a.s) ya gabatar da wannan muhimmin sako ne a daren ranar Ashura na cewa masu ibada su kula da addu’a da jam’i.
Lambar Labari: 3487855    Ranar Watsawa : 2022/09/14

Tehran (IQNA) an bude taron makon hadin kan musulmi karo na 35 da aka saba gudanarwa a kowace shekara a kasar Iran.
Lambar Labari: 3486446    Ranar Watsawa : 2021/10/19

Tehran (IQNA) kungiyar Ansarullah a kasar Yemen ta bayyana cewa makiya sun mayar da yankin Maarib a matsayin wata matattara da ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3485710    Ranar Watsawa : 2021/03/03