wahayi - Shafi 2

IQNA

Tehran (IQNA) An fitar da wani faifan bidiyo na 15 mai taken "Mu sanya rayuwarmu ta zama Alkur'ani a ranar Alhamis" gami da karatun ayoyi na 70 zuwa 75 a cikin surar An-Naml da turanci a Najeriya.
Lambar Labari: 3487464    Ranar Watsawa : 2022/06/25

Tehran (IQNA) Daruruwan musulmi masu azumi ne suka hallara a dandalin Times Square da ke tsakiyar birnin New York domin buda baki da kuma gabatar da sallar tarawihi.
Lambar Labari: 3487125    Ranar Watsawa : 2022/04/04

Tehran (IQNA) Sayyida Khadijah amincin Allah ya tabbata a gare ta, ta yi wa mijinta manzon Allah (SAW) wasiyoyi guda uku.
Lambar Labari: 3485838    Ranar Watsawa : 2021/04/23