IQNA - A cikin wata sanarwa da ta fitar a jajibirin zagayowar ranar shahadar Isma'il Haniyeh, tsohon shugaban ofishin siyasa na kungiyar, kungiyar Hamas ta jaddada cewa kisan gillar da aka yi masa ya nuna cewa jagororin gwagwarmaya su ne jigon fada da makiya.
Lambar Labari: 3493642 Ranar Watsawa : 2025/08/01
Tafarkin tarbiyyar annabawa; Musa (a.s) / 19
Tehran (IQNA) Mu'ujizozi daya ne daga cikin sifofi na musamman na annabawa, wadanda ake iya gane bangarorin tarbiyyarsu da gabatar da su ta hanyar mu'amalarsu da rayuwarsu.
Lambar Labari: 3489632 Ranar Watsawa : 2023/08/12
Tehran (IQNA) Gwamnatin Australia ta ki amincewa da Kudus a matsayin babban birnin Isra'ila; Wani mataki da ya harzuka Isra'ila.
Lambar Labari: 3488029 Ranar Watsawa : 2022/10/18
Tehran (IQNA) Dubban mabiya addinai a Canada sun gudanar jerin gwano da gangami domin nuna goyon bayansu ga musulmin kasar.
Lambar Labari: 3486004 Ranar Watsawa : 2021/06/12