iqna

IQNA

Fasahar rubuce-rubuce a ci gaban Musulunci / kashi na biyu da na karshe
IQNA - Rubuce-rubuce da kwafin littafai na kimiyya da na Musulunci musamman kur’ani mai tsarki ya shahara tun farkon musulunci har zuwa yanzu, ta yadda a farkon karni na musulunci malamai da sarakuna da dama sun tsunduma cikin aikin rubuta kur’ani da littafan kimiyya. Hatta mata sun tsunduma cikin wannan sana’a kuma sun yi rayuwa ta wannan hanyar.  
Lambar Labari: 3492348    Ranar Watsawa : 2024/12/08

IQNA - Kafofin yada labaran kasar Holland sun sanar da cewa majalisar dokokin kasar ta yi watsi da kudirin hana kona kur'ani da cin mutuncin kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3491824    Ranar Watsawa : 2024/09/07

Bangaren kasa da kasa, an nuna kwafin kur’ani bugun kasar Iran da ma wasu littafai na addini da aka bugar  a kasa a babban baje kolin kasa da kasa a Thailand.
Lambar Labari: 3482541    Ranar Watsawa : 2018/04/05

Bangaren kasa da kasa, an samar da wasu sabbin littafai na koyar da kur'ani a makarantun kasar Algeria.
Lambar Labari: 3480694    Ranar Watsawa : 2016/08/09