Sakamakon rufta war wani masallaci da ke cike da masallata a Zaria da ke arewacin Najeriya, mutane takwas ne suka mutu tare da jikkata wasu da dama.
Lambar Labari: 3489631 Ranar Watsawa : 2023/08/12
Bangaren kasa da kasa, Mutane kimanin 60 ne suka mutu bayan da ginin wani coci ya rufta a birnin Uyo na jahar Akwa Ibom a kudancin Najeriya.
Lambar Labari: 3481026 Ranar Watsawa : 2016/12/11