Tehran (IQNA) Tun jiya ne aka fara gudanar da ibadar aikin hajji tare da halartar adadi mai yawa na mahajjata tun bayan barkewar cutar Corona, inda musulmi miliyan daya suke halartar wannan ibada, ciki kuwa har da 850,000 da suka fito daga kasashen waje.
Lambar Labari: 3487517 Ranar Watsawa : 2022/07/07
Tehran (IQNA) a jiya ne aka gudanar da tsayuwar Arafah wanda ya yi daidai da tara ga watan Zulhijjah.
Lambar Labari: 3486122 Ranar Watsawa : 2021/07/20