IQNA

Yadda Aka Gudanar Da Tsayuwar Arafa A Jiya

Tehran (IQNA) a jiya ne aka gudanar da tsayuwar Arafah wanda ya yi daidai da tara ga watan Zulhijjah.

A jiya ne dai aka gudanar da tsayuwar Arafa inda mahajjata dubu sattin da suke gudanar da aikin hajjin bana ne suka yi wannan aiki na ibada na tsayuwar Arafa, rukuni mafi girma a cikin aikin hajji.