iqna

IQNA

Cibiyar Nazarin Jami'ar Jihar Vienna ta yi bayanin cewa:
Alkahira (IQNA) Farhad Qudousi ya ce: Papyri na Larabci ko kuma sashin Larabci na papyri na harsuna biyu da malaman marubuta musulmi suka rubuta yawanci suna farawa da kalmar “Da sunan Allah Mai rahama”, sannan kuma littafin ‘yan Koftik ko na Girkanci yana farawa da kalmar “Da sunan Allah" kuma a cikin 'yan lokuta, alamar gicciye.
Lambar Labari: 3489869    Ranar Watsawa : 2023/09/24

Kamfanin dilalncin labaran kur'ani na iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin Press TV cewa, Kungiyar ta sanar da hakan ne a shafinta na yanar gizo, inda ta bayyana hakan a matsayin wani babban aikin jihadi.
Lambar Labari: 3481036    Ranar Watsawa : 2016/12/14