iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taron baje kolin kur’ani mai tsarki wanda karamin ofishin jakadancin Iran ya shirya domin murnar maulidin amnzo (SAW) a kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3481048    Ranar Watsawa : 2016/12/19