iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Cibiyar kur'ani mai tsarki da ke karkashin hubbaren Imam Ali (AS) ta kaddamar da kwas na koyon karatun kur'ani ga mata.
Lambar Labari: 3486500    Ranar Watsawa : 2021/11/01