IQNA - Rundunar ‘yan awaren Arakan ta bai wa Musulman Rohingya mazauna wani kauye wa’adin kwanaki da su bar gidajensu.
Lambar Labari: 3492532 Ranar Watsawa : 2025/01/09
Fitattun Mutane A Cikin Kur’ani (36)
Bayan sun ga alamun azabar Ubangiji sai mutanen Annabi Yunusa suka tuba suka yi imani; Amma Yunusa bai hakura da su ba, sai dai ya roki Allah da azabar su. Shi ya sa Allah ya tsananta wa Yunusa, kifi kifi ya haɗiye shi.
Lambar Labari: 3488929 Ranar Watsawa : 2023/04/06
Tehran (IQNA) mayakan ISWAP sun kashe sojojin Najeriya 5 da suka hada har da wani babban janar a jihar Borno.
Lambar Labari: 3486559 Ranar Watsawa : 2021/11/14