Tehran (IQNA) Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Palasdinawa ta Hamas ta fitar da wata sanarwa inda ta mayar da martani kan matakin da sakataren harkokin cikin gida na Burtaniya ya dauka na sanya kungiyar cikin 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 3486579 Ranar Watsawa : 2021/11/19