iqna

IQNA

IQNA - A wani jawabi da ya yi dangane da harin da gwamnatin yahudawan sahyoniya ta kai a filin tashi da saukar jiragen sama na kasar Yamen, jagoran kungiyar Ansarullah a kasar Yaman ya dauki wannan harin a matsayin wani rauni na gwamnatin kasar tare da jaddada ci gaba da goyon bayan al'ummar Palastinu da ake zalunta.
Lambar Labari: 3493333    Ranar Watsawa : 2025/05/29

IQNA - A cikin Ramadan, mutane da yawa suna zuwa masallatai, suna halartar sallar jam'i, da buda baki tare. Wadannan ayyukan gama gari ba wai kawai suna karfafa dankon zumunci ba ne, har ma suna kara ruhin hadin kai da tausayawa.
Lambar Labari: 3492891    Ranar Watsawa : 2025/03/11

IQNA - Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin barkewar matsalar yunwa a duniya, inda miliyoyin mutane a duniya ke fama da matsanancin karancin abinci.
Lambar Labari: 3491825    Ranar Watsawa : 2024/09/07

IQNA - Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bayyana cewa: Hare-haren da Isra'ila ke ci gaba da kai wa a Gaza ya raba kashi uku cikin hudu na al'ummar wannan yanki da muhallansu tare da kawo halin da ake ciki a wannan yanki da aka yi wa kawanya a cikin halin yunwa .
Lambar Labari: 3491416    Ranar Watsawa : 2024/06/27

Shugaban kungiyar malaman musulmi ta duniya ya bukaci:
IQNA - Kungiyar malaman musulmi ta duniya ta yi kira ga shugabannin kasashen larabawa da musulmi da kuma al'ummar duniya masu 'yanci da su dauki matakin gaggawa na ceto Palasdinawa kusan rabin miliyan daga yunwa .
Lambar Labari: 3490528    Ranar Watsawa : 2024/01/24

Surorin kur'ani (106)
Tehran (IQNA) Rayuwar kabilanci tana da nata halaye, Ko da yake wannan nau'in rayuwa ta kasance daɗaɗɗe kuma nesa ba kusa ba, mafi mahimmancin fasalinta shine kusancin kusanci tsakanin 'yan kabilar.
Lambar Labari: 3489650    Ranar Watsawa : 2023/08/15

Tehran (IQNA) Jagoran kungiyar Ansarullah a kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Alhuthi ya jaddada cewa, matsin lamba da hare-hare ba za su taba sanya al’ummar Yemen su mika wuya ba.
Lambar Labari: 3486635    Ranar Watsawa : 2021/12/02