Tehran (IQNA) “Youanes Adib” limamin cocin Katolika na birnin Ghordaqah da ke lardi n Bahr al-Ahmar na kasar Masar, ya raba kayan zaki ga al’ummar musulmi a maulidin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3487987 Ranar Watsawa : 2022/10/10
Shugaban Cibiyoyin Kur'ani na Lardin Borno a Najeriya:
Tehran (IQNA) Shugaban cibiyoyin kur'ani na lardi n Borno a Najeriya ya ce: Allah madaukakin sarki ya gargade mu a cikin kur'ani mai tsarki game da " wuce gona da iri a cikin addini ",
Lambar Labari: 3487986 Ranar Watsawa : 2022/10/10
Tehran (IQNA) Ana gudanar da bukukuwan kirsimetia birnin Isfahan da ke tsakiyar kasar Iran.
Lambar Labari: 3486764 Ranar Watsawa : 2022/01/01