IQNA

Tehran (IQNA) Ana gudanar da bukukuwan kirsimetia birnin Isfahan da ke tsakiyar kasar Iran.

Unguwar Jolfa da ke birnin Isfahan matattara ce ta baki mabiya addinin kirista, wuri ne da ake gudanar da bukukuwan Kirsimeti a lardin da ke tsakiyar kasar Iran.