IQNA - Masallacin Al-Qibli wani masallaci ne mai cike da tarihi a birnin Riyadh na kasar Saudiyya, wanda aka gina shi da abubuwa masu kwarjini da yanayi.
Lambar Labari: 3493023 Ranar Watsawa : 2025/03/31
IQNA - An nuna wani kwafin kur'ani mai tsarki na karni na 12 na Hijira a wurin baje kolin littafai na kasa da kasa na Riyadh na shekarar 2024 ga jama'a.
Lambar Labari: 3491996 Ranar Watsawa : 2024/10/07
Tehran (IQNA) An kaddamar baje kolin wasu tarin rubuce-rubucen kur'ani mai tsarki da ba a saba gani ba a dakin karatu na Sarki Abdulaziz da ke birnin Riyadh na kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3487212 Ranar Watsawa : 2022/04/25
Tehran (IQNA) tsohon limamin masallacin haramin Makka Adel kalbaniya sake bayyana a cikin wani fim na talla.
Lambar Labari: 3486832 Ranar Watsawa : 2022/01/17