Bangaren kasa da kasa, wata jami’a a kasar Amurka ta dakatar da shirinta na girmama wani dan kasar Somalia mai tsananin adawa da addinin muslunci wanda ya fito karara ya nun aba shi babu musulunci duk kuwa da cewa asalinsa musulmi ne.
Lambar Labari: 1396381 Ranar Watsawa : 2014/04/16