Tehran (IQNA) Majalisar al'ummar musulmi ta duniya (TWMCC) za ta gudanar da wani taron kasa da kasa tare da wakilai daga kasashe fiye da 150 domin tattaunawa kan batun "Hadin kai, damammaki da kalubale ".
Lambar Labari: 3487260 Ranar Watsawa : 2022/05/07
Tehran (IQNA) Ana da fatan samun ci gaban harkokin tattalin arziki na musulmi a cikin wannan shekara da muke ciki.
Lambar Labari: 3486902 Ranar Watsawa : 2022/02/03
Tehran (IQNA) an gudanar da wani taron karawa juna sani kan tarjamar larabci zuwa a Najeriya tare da halartar masana da kuma malaman jami’ioi.
Lambar Labari: 3484990 Ranar Watsawa : 2020/07/16