Mufti na Oman:
Mascat (IQNA) Mufti na Oman ya jaddada a wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter a matsayin martani ga wulakanta kur'ani mai tsarki a kasar Sweden cewa wajibi ne a yanke alaka tsakanin kasashen musulmi da wannan kasa a matsayin wani aiki na addini.
Lambar Labari: 3489523 Ranar Watsawa : 2023/07/23
Karbala (IQNA) Al'ummar birnin na Karbala ma dai sun gudanar da zanga-zanga a jiya a daidai lokacin da ake gudanar da zanga-zangar adawa da kona kur'ani a birnin Bagadaza tare da neman a hukunta masu cin mutuncin wurare masu tsarki na Musulunci.
Lambar Labari: 3489522 Ranar Watsawa : 2023/07/23
Menene kur’ani / 16
Tehran (IQNA) Alkur'ani mai girma littafi ne mai tsafta wanda babu wanda zai iya kaiwa ga gaskiyar wannan littafi sai tsarkaka, domin wannan littafi yana da fa'ida mai yawa ga bil'adama kuma yana shiryar da mutane zuwa ga tafarki madaidaici, yana da matukar muhimmanci a san wadanda za su iya kaiwa ga gaskiyar wannan littafi.
Lambar Labari: 3489521 Ranar Watsawa : 2023/07/22
Alkahira (IQNA) Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta fitar da wata sanarwa da kakkausar murya na yin Allah wadai da baiwa mahukuntan kasar Sweden izini a hukumance na maimaita cin mutuncin kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3489516 Ranar Watsawa : 2023/07/21
Beirut (IQNA) A yau 21 ga watan Yuli ne aka gudanar da zanga-zangar la'antar sake kona kur'ani a kasar Sweden bayan sallar Juma'a a yankunan kudancin birnin Beirut da ma wasu yankuna na kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3489515 Ranar Watsawa : 2023/07/21
Mascat (IQNA) A ranar 23 ga watan Agusta ne za a gudanar da matakin share fage na gasar kur'ani mai tsarki karo na 31 na Sultan Qaboos a birnin Amman.
Lambar Labari: 3489506 Ranar Watsawa : 2023/07/20
Ma'anar kyawawan halaye a cikin Kur'ani / 14
Tehran (IQNA) Ayoyin kur'ani mai girma da yawa suna yin nuni ne ga ma'anonin kyawawan halaye; Mummunan tunanin mutane yana daga cikin halayen da Alqur'ani ya jaddada a kan guje masa.
Lambar Labari: 3489505 Ranar Watsawa : 2023/07/19
Stockholm (IQNA) Selvan Momika, mutumin da ya kona kur’ani a kasar Sweden, wanda kuma cikin girman kai ya sake bayyana cewa zai kona littafin Allah tare da tutar kasar Iraki, ya fayyace cewa hukumomin kasar Sweden sun daina ba shi goyon baya tare da ja da baya.
Lambar Labari: 3489503 Ranar Watsawa : 2023/07/19
Alkahira (IQNA) Karatun Mahmoud Tariq wani matashi dan garin Sohaj na kasar Masar mai kwaikwayi muryar mashahuran malamai ya ja hankalin masu amfani da shafukan sada zumunta a wannan kasa.
Lambar Labari: 3489502 Ranar Watsawa : 2023/07/19
Mene ne kur'ani? / 15
Tehran (IQNA) A aya ta uku a cikin suratu Al-Imrana, Allah ya dauki Al kur’ani a matsayin tabbatar (shaida) ga littafan tsarkaka da suka gabata, wato Attaura da Baibul. Menene ma'anar wannan tabbatarwa, lokacin da aka saukar da Kur'ani a matsayin littafi na sama da ruhi bayansu?
Lambar Labari: 3489498 Ranar Watsawa : 2023/07/18
Karbala (IQNA) Cibiyar kula da hubbaren Imam Hussain ta sanar da gudanar da bikin daga kur'ani a daren farko na watan Al-Muharram a matsayin martani ga wulakanta kur'ani a kasashen yamma.
Lambar Labari: 3489496 Ranar Watsawa : 2023/07/18
Madina (IQNA) Cibiyar da ke kula da masallacin Al-Nabi ta sanar da gudanar da kwasa-kwasan haddar kur’ani da nassosin ilimi a wannan masallaci a daidai lokacin da ake hutun bazara.
Lambar Labari: 3489494 Ranar Watsawa : 2023/07/18
Shahararrun Malaman Duniyar Musulunci / 27
Tehran (IQNA) "Imam Qoli Batovani" ya yi fassarar kur'ani mai tsarki cikin sauki kuma mai inganci cikin harshen Jojiya, wanda ya haifar da hadewar al'adun Jojiya da al'adun Musulunci da Iran.
Lambar Labari: 3489493 Ranar Watsawa : 2023/07/17
Stockholm (IQNA) Selvan Momika wanda ya ci zarafin kur'ani mai tsarki a kasar Sweden, ya yi alkawarin sake kona kur'ani da tutar kasar Iraki a cikin wannan mako a birnin Stockholm.
Lambar Labari: 3489491 Ranar Watsawa : 2023/07/17
Rabat (IQNA) Nomia Qusayr, wata tsohuwa ‘yar kasar Moroko, ta yi nasarar rubuta kwafin kur’ani mai tsarki har guda uku.
Lambar Labari: 3489488 Ranar Watsawa : 2023/07/17
Stockholm (IQNA) Mutumin da ya yanke shawarar kona wata Attaura a gaban ofishin jakadancin Isra'ila a kasar Sweden ya bayyana cewa ya yi watsi da aniyarsa ta yin hakan.
Lambar Labari: 3489481 Ranar Watsawa : 2023/07/16
Mene ne kur'ani? / 14
Tehran (IQNA) A wannan zamani da kuma a cikin karnin da suka gabata, an buga biliyoyin jimloli ta hanyar magana daga masu magana, amma nassin kur’ani yana da siffofi da suka bayyana (kalmomi masu nauyi) a cikin bayaninsa. Wannan bayanin yana da mahimmanci ban da cewa an saukar da kur'ani tsawon shekaru 23.
Lambar Labari: 3489477 Ranar Watsawa : 2023/07/15
Manyan malaman Azhar sun jaddada ;
Alkahira (IQNA) Sakatariyar majalisar manyan malamai ta Al-Azhar ta yi kira da a gudanar da taron duniya domin amsa shakku kan kur'ani a dandalin kimiyya karo na 19 "Bayyana hukunce-hukunce a cikin Kur'ani: Alamu da Ra'ayoyi".
Lambar Labari: 3489473 Ranar Watsawa : 2023/07/15
Karbala (IQNA) A nasu bayanin karshe, alkalan gasar haddar kur'ani ta kasa da kasa karo na biyu na lambar yabo ta Karbala ta yi Allah wadai da wulakanta kur'ani a wasu kasashen duniya musamman kasar Sweden.
Lambar Labari: 3489470 Ranar Watsawa : 2023/07/14
Karbala (IQNA) An sanar da sakamakon gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na biyu a Karbala, kuma a cikin karatun kur'ani mai tsarki, wakilin Astan Muqaddis Hosseini da kuma haddar kur'ani mai tsarki, wakilin Astan Quds Razavi ya lashe matsayi na farko.
Lambar Labari: 3489469 Ranar Watsawa : 2023/07/14