IQNA - Reza Mohammadpour, majagaba na kur’ani, ya karanta ayoyi daga suratu “Saf” da kuma suratun “Nasr” a wajen taro na musamman karo na 19 na majalisar koli ta kur’ani.
Lambar Labari: 3492320 Ranar Watsawa : 2024/12/04
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron maulidin Imam Ridha (AS) a kasar Malaysia wanda karamin ofishin jakadancin Iran ya shirya.
Lambar Labari: 3480699 Ranar Watsawa : 2016/08/11