iqna

IQNA

sabon masallaci
Tehran (IQNA) Ana ci gaba da cece-kuce a Masar kan kalaman shugaban kasar Abdel Fattah al-Sisi game da bukatar gina coci kusa da kowane sabon masallaci a ayyukan gina kasa na kasar, ba tare da la’akari da adadin Kiristocin da ke yankunan ba.
Lambar Labari: 3487034    Ranar Watsawa : 2022/03/10

Tehran (IQNA) an yi kiran salla a sabon masallaci mafi girma a kasar Aljeriya kafin bude shi.
Lambar Labari: 3484923    Ranar Watsawa : 2020/06/24