iqna

IQNA

mashawarci
Tehran (IQNA) An fitar da wani faifan bidiyo na 15 mai taken "Mu sanya rayuwarmu ta zama Alkur'ani a ranar Alhamis" gami da karatun ayoyi na 70 zuwa 75 a cikin surar An-Naml da turanci a Najeriya.
Lambar Labari: 3487464    Ranar Watsawa : 2022/06/25

Tehran (IQNA) Mashawarcin Al'adu na Iran a Delhi ya gabatar da ayyuka da dama na addini da Musulunci a wajen baje kolin littafai na duniya na Calcutta a Indiya.
Lambar Labari: 3487043    Ranar Watsawa : 2022/03/12

Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin manyan malaman addinin muslunci kuma mai bayar da shawara ga jagoran juyin juya halin mulunci ya bayyana cewa gwagwarmaya na nufin kin amincewa da duk wani aikin ta’addanci.
Lambar Labari: 1458050    Ranar Watsawa : 2014/10/07