iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Mutumin da ke rike da kambun tarihi na duniya a wasan iyo ko ninkaya Vladislav Shuliko na kasar Kyrgyzstan ya musulunta.
Lambar Labari: 3487057    Ranar Watsawa : 2022/03/15