Hamid Majidi Mehr ya sanar da:
Tehran (IQNA) Shugaban cibiyar kula da harkokin kur'ani ta kungiyar Awka ta kasar Iran ya sanar da cikakken lokaci na matakin farko da na karshe na gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 39 na Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Lambar Labari: 3488381 Ranar Watsawa : 2022/12/23
Tehran (IQNA) Wata kotu a Faransa ta yi watsi da matakin da gwamnati ta dauka na rufe wani masallaci da ke kusa da birnin Bordeaux.
Lambar Labari: 3487089 Ranar Watsawa : 2022/03/25