iqna

IQNA

SHUSH (IQNA) - Kabarin Annabi Daniyel da ke Shush a kudu maso yammacin kasar Iran, yana da wani katon mazugi na musamman a saman farar filasta, wanda ya bambanta shi da sauran wuraren addini a kasar.
Lambar Labari: 3487095    Ranar Watsawa : 2022/03/27