IQNA - Majalisar kur’ani ta kasar Libya, ta yi gargadi kan yadda ake kwaikwayar majalisar a shafukan sada zumunta, ta jaddada cewa, shafin da majalisar ta amince da shi a shafukan sada zumunta ne kadai ke da alamar shudi.
Lambar Labari: 3493272 Ranar Watsawa : 2025/05/18
IQNA - Tare da hadin gwiwar cibiyar tarihi ta kasa da cibiyar bincike ta MaghrebAn bude baje kolin "Alkur'ani ta Idon Wasu" a dakin karatu na kasar Tunisiya.
Lambar Labari: 3492756 Ranar Watsawa : 2025/02/16
Muhawara ta Imam Ridha (AS) / 2
Imam Ridha (a.s.) ya yi amfani da ayoyin kur’ani mai tsarki a muhawara da dama da malaman mazhabobi da addinai daban-daban. Dangane da hakikanin tafsirin ayoyin kur’ani da kuma aiki da su kan mas’aloli daban-daban, sun tabbatar da ingancin Musulunci da Annabcin Manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3491832 Ranar Watsawa : 2024/09/08
Muhawarar Imam Ridha (AS) / 1
IQNA - Imam Ridha (a.s.) ya yi muhawara da yawa tare da malaman addinin Musulunci da na sauran addinai, kuma ya yi nasara a dukkanin muhawara r da aka yi kan batutuwa daban-daban.
Lambar Labari: 3491807 Ranar Watsawa : 2024/09/03
Tafarkin Tarbiyyar Annabawa; Musa (a.s) / 30
Tehran (IQNA) Muhawarori ta baki da nufin tantance gaban daidai da kuskure a kodayaushe ta kasance tana jan hankalin mutane, wannan fa'idar muhawara r, baya ga muhimman abubuwan da ke tattare da ilimi da ta kunsa, yana kara habaka muhimmancin amfani da wannan hanya!
Lambar Labari: 3489912 Ranar Watsawa : 2023/10/02
A wani mataki da ba a saba gani ba da kuma kalubale, gwamnatin Faransa ta bukaci limaman masallatan musulmin kasar da su amince da auren jinsi a cikin jawabansu da hudubobin da suke yi.
Lambar Labari: 3489301 Ranar Watsawa : 2023/06/13
Fitattun Mutane A Cikin Kur’ani (14)
Idan kungiyoyin da ke adawa da juna suka fuskanci juna a hankali, sai su koma muhawara da tattaunawa; A wannan yanayin, ko dai sun cimma matsaya daya ko kuma su shawo kan wani bangare su amince da wata matsala. Misalin tarihi na wannan batu shi ne muhawara r da Ibrahim ya yi da kungiyoyin adawa.
Lambar Labari: 3488151 Ranar Watsawa : 2022/11/09
Tehran (IQNA) muhawara r da aka tafka tsakanin 'yan takarar shugabancin kasar Faransa Macron da Le Pen ta yi zafi.
Lambar Labari: 3487199 Ranar Watsawa : 2022/04/21