iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Tsohon dan kwallon Kamaru Patrick Ambuma ya Musulunta a wani masallaci da ke daya daga cikin garuruwan kasar. Ya zabi sunan Musulunci "Abdul Jalil".
Lambar Labari: 3487291    Ranar Watsawa : 2022/05/14

Bangaren kasa da kasa, Kiristoci 14 ne suka karbi addinin muslunci a wani shiri na isar da sakon muslunci da ake gudanarwa a jahar Kwara.
Lambar Labari: 3481267    Ranar Watsawa : 2017/02/27