iqna

IQNA

Cibiyar yada kur'ani ta kasa da kasa ta Astan Moqaddas Hosseini ta hannun jami'anta a jamhuriyar Mali ta kammala gudanar da horo na musamman na karatun kur'ani mai tsarki karo na biyar .
Lambar Labari: 3487384    Ranar Watsawa : 2022/06/06