gasar hadda

IQNA

Tehran (IQNA) A mako mai zuwa ne za a gudanar da matakin farko na gasar haddar kur'ani ta kasa ta mata a kasar Jordan.
Lambar Labari: 3488263   Ranar Watsawa : 2022/12/01

Tehran (IQNA) Makarancin kur'ani mai tsarki dan kasar Morocco, Elias al-Mahyawi, ya samu matsayi na daya a gasar haddar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Habasha.
Lambar Labari: 3487421   Ranar Watsawa : 2022/06/14