iqna

IQNA

ingantaccen
IQNA - A kokarin Majalisar Ahlul Baiti (AS) na duniya an fassara littafin “Hijabi da rawar da yake takawa wajen kula da lafiyar kwakwalwa” na Abbas Rajabi da Turanci a Najeriya.
Lambar Labari: 3490782    Ranar Watsawa : 2024/03/10

Ahlul Baiti; Hasken Shiriya / 3
Tehran (IQNA) Imam Sadik (a.s.) ya yi amfani da bambance-bambancen siyasa da aka samu a zamaninsa, kuma ya sami damar inganta mazhabar ahlul bait a kimiyance ta bangarori daban-daban da kuma dukkanin fagagen ilimi.
Lambar Labari: 3490107    Ranar Watsawa : 2023/11/06

Tehran (IQNA) An fitar da wani faifan bidiyo na 15 mai taken "Mu sanya rayuwarmu ta zama Alkur'ani a ranar Alhamis" gami da karatun ayoyi na 70 zuwa 75 a cikin surar An-Naml da turanci a Najeriya.
Lambar Labari: 3487464    Ranar Watsawa : 2022/06/25