Bangaren kasa da kasa, an fara koyar da dalibai musulmi a makarantar George Washington a birnin Charkeston yadda za su rika kare kansu.
                Lambar Labari: 3482093               Ranar Watsawa            : 2017/11/12
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, Muhammad Majid daya daga cikin manyan limaman musulmi na kasar Amurka, a lokacin da ake ci gaba da bukin ratsuwar Trump a wata majami’ar birnin Washington ya karanta ayoyin kur’ani mai tsarki.
                Lambar Labari: 3481158               Ranar Watsawa            : 2017/01/22