gida

IQNA

Tehran (IQNA) Majalisar kur'ani mai tsarki ta Sharjah ta kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ta kaddamar da wani gidan adana kayan tarihi a wannan wuri domin nuna sabbin kyaututtukan da Sarkin Sharjah ya yi masa, da suka hada da tarin kur'ani da ba kasafai ba.
Lambar Labari: 3487507   Ranar Watsawa : 2022/07/05

Lambar Labari: 3375939   Ranar Watsawa : 2015/09/30