IQNA – Wani dan majalisar dokokin kasar Iran ya bayyana aikin hajji a matsayin wata muhimmiyar dama ta karfafa hadin kai tsakanin musulmin duniya da kuma karfafa kokarin hadin gwiwa kan kalubalen da suke fuskanta.
Lambar Labari: 3493321 Ranar Watsawa : 2025/05/27
TEHRAN (IQNA) – jifan shaidan na daga cikin ladubban da alhazai ya kamata su yi a lokacin aikin hajji. Musulmai sun yi jifa da duwatsu a bango uku, da ake kira Jammarat.
Lambar Labari: 3487539 Ranar Watsawa : 2022/07/13