TEHRAN (IQNA) – jifan shaidan na daga cikin ladubban da alhazai ya kamata su yi a lokacin aikin hajji. Musulmai sun yi jifa da duwatsu a bango uku, da ake kira Jammarat.
Rami al-Jammarat ko kuma alamar jifan shaidan na daga cikin ladubban da alhazai ya kamata su yi a lokacin aikin hajji. Musulmai sun yi jifa da duwatsu a bango uku, da ake kira Jammarat, da ke Mina, a gabashin Makka.