iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Hukumar kula da masallatai da ke da alaka da ma'aikatar kula da harkokin addinin musulunci a kasar Saudiyya ce ke aiwatar da shirin rarraba kwafin kur'ani mai tsarki da fassara shi zuwa harsuna sama da 76 a cikin mahajjata da suka bar kasar.
Lambar Labari: 3487546    Ranar Watsawa : 2022/07/14