iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Tauraron dan kwallon kafar kasar Senegal , Sadio Mane, shi ne aka zaba a matsayin gwarzon dan wasan kwallon kafa na nahiyar Afrika, kuma ya samu kyautarsa ​​a wani biki.
Lambar Labari: 3487582    Ranar Watsawa : 2022/07/23