iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Wasu alkalumma na gwamnatin kasar Italiya sun yi nuni da cewa, addinin muslunci shi ne addini na biyu da ke yaduwa a cikin kasar, domin kuwa fiye da kashi 34 cikin dari na 'yan kasashen waje da ke zaune a kasar musulmi ne.
Lambar Labari: 3481176    Ranar Watsawa : 2017/01/27