Imam Khumaini - Shafi 2

IQNA

Siyasa a Musulunci ba wai tana nufin wayo da yaudara ba ne, amma ana la'akari da ka'idojin da'a da kula da kyawawan dabi'u daga cikin muhimman abubuwan da ke tattare da su.
Lambar Labari: 3487757    Ranar Watsawa : 2022/08/27

Sayyid Hasan Nasrallah:
Tehran (IQNA) Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana a yayin bikin bude cibiyar yawon bude ido da jihadi ta Janta: Imam Khumaini (RA) ya yanke shawara mai cike da tarihi na tinkarar harin da gwamnatin yahudawan sahyoniya ta tura dakaru zuwa kasar Siriya a shekara ta 1982.
Lambar Labari: 3487715    Ranar Watsawa : 2022/08/19