iqna

IQNA

IQNA - A karon farko cikin shekaru kusan ashirin da suka gabata, wani masani kan kur'ani daga kasar Iran zai halarci kwamitin yanke hukunci na gasar kur'ani ta kasa da kasa ta Malaysia.
Lambar Labari: 3493585    Ranar Watsawa : 2025/07/22

IQNA - Masallacin Larabanga mai shekaru 700 yana cikin tsarin gine-ginen Sudan da ke gabar teku a Ghana, kuma shi ne masallaci mafi dadewa a kasar da aka yi da yumbu da katako, duk da tsananin zafin da ake ciki, iskar da ke ciki tana nan a sanyaye.
Lambar Labari: 3491879    Ranar Watsawa : 2024/09/16

IQNA - Kur'ani mafi dadewa a kasar Sin, wanda aka nuna a wani masallaci a lardin Qinghai, yana jan hankalin mutane kusan 6,000 a kowace rana.
Lambar Labari: 3491822    Ranar Watsawa : 2024/09/06

IQNA - Hukumar Kula da Masallatan Harami guda biyu ta sanar da rasuwar Saleh al-Shaibi, mutum na saba'in da bakwai da ke rike da mabudin Ka'aba tun bayan cin birnin Makkah.
Lambar Labari: 3491391    Ranar Watsawa : 2024/06/23

Tehran (IQNA) Masallacin al-Omari mai cike da tarihi shi ne masallaci mafi girma a zirin Gaza mai tarihi na tsawon karni 14, wanda ya jawo hankalin al'ummar zirin Gaza daga nesa da kusa wajen gabatar da addu'o'i, amfani da shirye-shiryen addini da koyon kur'ani.
Lambar Labari: 3488978    Ranar Watsawa : 2023/04/15

Tehran (IQNA) An gudanar da dare na biyu na gasar kur'ani ta kasa da kasa ta kasar Malaysia a birnin Kuala Lumpur tare da halartar mahalarta maza da mata da kuma wasu jami'an addini na kasar.
Lambar Labari: 3488044    Ranar Watsawa : 2022/10/21

Bayanin Tafsisri Da Malaman Tafsiri   (2)
Babban tafsirin al’ummar musulmi na uku shi ne tafsirin “Mughatal bin Sulaiman” babban malami kuma malamin tafsiri wanda ya rayu a babban Khurasan, kuma aikinsa shi ne mafi dadewa r tafsirin Alkur’ani da ya zo mana.
Lambar Labari: 3487779    Ranar Watsawa : 2022/08/31