iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Gwamnan Najaf Ashraf kuma shugaban kwamitin kolin tsaro na wannan lardi ya sanar da cewa masu ziyara miliyan 20 ne ake sa ran za su halarci taron Arbaeen Hosseini na wannan shekara.
Lambar Labari: 3487786    Ranar Watsawa : 2022/09/02