IQNA - Bisa gayyatar manyan mutane na ƙasa, addini da siyasa da kuma sojoji, an gudanar da wani biki a Beirut ranar Juma'a domin mahalarta taron su nuna goyon bayansu ga Iran da matsayinta na kin amincewa da ikon Amurka.
Lambar Labari: 3494528 Ranar Watsawa : 2026/01/24
Tehran (IQNA) A yau 7 ga satumba aka fara bikin baje kolin Halal na kasa da kasa na Malaysia tare da halartar kamfanoni 400 daga kasashe daban-daban.
Lambar Labari: 3487816 Ranar Watsawa : 2022/09/07