kasar Cuba

IQNA

Tehran (IQNA) Jakadan kasar Cuba a Saudiyya ya sanar da cewa, kasar za ta dauki nauyin gina masallacin farko ga tsirarun musulmin kasar Cuba.
Lambar Labari: 3487884   Ranar Watsawa : 2022/09/20