gasar cin kofi

IQNA

IQNA - Hoton da ke nuna Mohamed Hani, tauraron tawagar kwallon kafar Masar, yana karatun ayoyin kur’ani mai tsarki, domin tunkarar wasannin gasar cin kofi n nahiyar Afirka, ya ja hankalin jama’a game da yadda ‘yan wasan Masar ke shirye-shiryen gudanar da gasar.
Lambar Labari: 3494465    Ranar Watsawa : 2026/01/07

Tehran (IQNA) Gidan kayan tarihi na Islama na Qatar yana ƙoƙarin yin amfani da damar gudanar da gasar cin kofi n duniya ta 2022 a wannan ƙasa don gabatar da al'adu da fasaha na Musulunci.
Lambar Labari: 3487955    Ranar Watsawa : 2022/10/04