Tehran (IQNA) Iraki tana da taska mai kima na rubutun hannu. Kwanan nan, Sashen Rubuce-rubucen na wannan ƙasa ya shirya ayyuka da yawa don maido da kula da waɗannan rubuce-rubucen.
Lambar Labari: 3488404 Ranar Watsawa : 2022/12/27
Tehran (IQNA) Sashen ilimi da al'adu na hubbaren Muqaddas Abbasi a Karbala ya sanar da maido da wani katafaren kur'ani mai tsarki na karni na 13 na wannan cibiya.
Lambar Labari: 3488097 Ranar Watsawa : 2022/10/31