iqna

IQNA

Tehran (IQNA) A yau ne Paparoma Francis shugaban mabiya darikar Katolika na duniya ya isa Bahrain a ranar 12 ga watan Nuwamba domin halartar taron "Bahrain for Dialogue".
Lambar Labari: 3488118    Ranar Watsawa : 2022/11/03

Bangaren kasa da kasa, ma'aikar shara'a ta kasar Bahrain na tunanin rusa Majalisar Malaman musulunci ta kasar wadda ke da alaka da mazhabar Shi'a. A yau talata jaridar Sharkul Ausat ta habarta cewa ma'aikatar shara'a ta kasar Bahrain na da niyar ganin ta rusa Majalisar Maluman Musulinci ta kasar sannan ta soke duk wata dukuya ke da alaka da Majalisar.
Lambar Labari: 1818    Ranar Watsawa : 2013/10/27